Maiwada Galadima

Maiwada Galadima
Rayuwa
Haihuwa 11 Nuwamba, 1954
Mutuwa 2018
Sana'a

Maiwada Raphael Galadima (An haifi mai martaba Galadima ranar 11 ga watan Nuwamban shekarar 1954 - ya mutu a ranar 26 ga watan Oktoban, shekara ta 2018) shi ne sarkin Adara Chiefdom, jihar gargajiya ce ta kudancin jihar Kaduna, Najeriya. An san shi da taken Agom Adara III .


From Wikipedia, the free encyclopedia ยท View on Wikipedia

Developed by Tubidy